Recipe: Delicious Super Moist Eggless Chocolate Cake recipe 2
Super Moist Eggless Chocolate Cake recipe 2.
You can cook Super Moist Eggless Chocolate Cake recipe 2 using 10 ingredients and 13 steps. Here is how you cook that.
Ingredients of Super Moist Eggless Chocolate Cake recipe 2
- Prepare 1 1/2 cup of flour.
- You need 1 tin of condensed milk.
- You need 3/4 cup of butter.
- You need 3 tbsp of cocoa powder.
- It's 1 tsp of baking powder.
- You need 1/2 tsp of baking soda.
- Prepare 1/2 cup of warm milk.
- It's 1 tsp of vinegar.
- It's 1/2 tsp of vanilla extract.
- Prepare 1/2 of salt.
Super Moist Eggless Chocolate Cake recipe 2 step by step
- Da farko zaki zuba condensed milk dinki da butter a babban bowl kita juyawa har sai yayi fluffy, idan kuma kina mixer shikenan saiki yi amfani dashi..
- Saiki kisa rariya ki tankade dry ingredients dinki ki ajiye aside..
- Daga nan saiki dakko butter dinki, kina zuba flour kina juyawa a hankali-hankali sat flour din ta shige gaba 1..
- Saiki zuba vinegar ki cigaba da juyawa, sai kuma ki zuba vanilla extract dinki shima, ki juya sosai..
- Saiki dakko warm milk dinki ki zuba amma da kadan-kadan zaki zuba kina juyawa har ta kare..
- Zaki ga batter dinki yayi very smooth saiki ajiye aside for 10mins..
- Nan kuma saiki preheating din oven dinki,ki shafa butter ko mai ajikin abinda zaki yi gashin cake dinki..
- Saiki zuba batter dinki a abin gashin da zaki yi amfani dashi kisa a oven at low heat ki baking..
- Idan yayi minti 25-35 a oven saiki sa tooth pick ki tsira ajikin cake din idan yafito clean to cake dinki yayi..
- Idan kuma kika ga cake dinki ya makale ajikin tooth pick din saiki barshi zuwa 10mins ya kara gasuwa..
- Idan yayi saiki ciroshi daga oven ki barshi ya dansha iska,sannan ki cire shi shikenan..
- Super moist eggless chocolate cake is ready..
- Enjoyed🍰🍰.
Posting Komentar untuk "Recipe: Delicious Super Moist Eggless Chocolate Cake recipe 2"